Shin Ya Halatta Limamin Sallar Tarawihi Ya Dunga Sallar Tare Da Alƙur’ani A Hannunsa Domin Dubawa?

0
325

Amsa: Ya halatta yayiwa mutane sallar tarawihi da Qur’ani a hannunsa da yake dubawa, bama sallar nafila ba, harma ta farilla.

Domin karanta cikakken bayani akan Shin Idan Hakan Ya Halatta, Menene Sakamakon Kallon Takardar Alƙur’anin? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Shin Shugaban Halitta Yana Karatun Alƙur’ani Na Musamman Cikin Watan Ramadan? danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceMece Ce Matsayin Saukar Karatun Alƙur’ani Cikin Sallar Tarawihi, Shin Sahabbai Sun yi Hakan Ne?
Labarin na GabaShin Idan Hakan Ya Halatta, Mene ne Sakamakon Kallon Takardar Alƙur’anin?
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.