Idan Na Shaƙi Hayaƙin Turaren Wuta Ko Turaren Ƙamshi Na Ruwa, Ko Na Sakawa A Ɗaki, Yaya Azumina?

0
361

Amsa: Idan mutum ya shaƙi hayaƙin turaren wuta, ko turaren ƙamshi na ruwa, babu komai, azuminsa na nan daram.

Hujja: (littafin Fatawa 55455, littafin Farawa 107799).

Domin karanta cikakken bayani akan Idan Nayi Haɓo Da Azumi A Bakina Kafina Sha Ruwa, Yaya Azumina Zai Kasance? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Ina Alwala, Na Haɗiye Ruwa Garin Kurkure Baki, Yaya Lafiyar Azumina? danna nan.

labarin da ya wuceIdan Na Shaƙi Mantaleta Ko Rob Ko Na Saka Aleɓe, Shin Yaya Makomar Azumina?
Labarin na GabaIdan Nayi Haɓo Da Azumi A Bakina, Yaya Azumina Zai Kasance?
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.