Amsa: Ana shiga ittikaafi ne da azumi.
Hujja: (Mausu’a Fiqihiya).. “Yana zaman ittikaafi cikin Ramadan”.
Marawaici Abu Huraira littafi: Sahihul Bukhari, Sahihu Muslim.
Domin karanta cikakken bayani akan A Wane Masallaci Ake Son Ayi Ittikaafi? danna nan.
Domin karanta cikakken bayani akan Awaɗanne Ranaku Ne Ake Yin Ittikaafi? danna nan.
Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.