A Wane Masallaci Ake Son Ayi Ittikaafi?

0
299

Amsa: Ana so ayi ittikaafi ne a masallacin da mutum ba zai rasa sallar juma’a ba a jam’i.

Hujja: (Abu Dawud Assajistan).

Domin karanta cikakken bayani akan Waɗanne Abubuwa Ne Mai Ittikaafi Zai Nisanta? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Sharuɗan Wajabcin Azumin Watan Ramadan danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceShin Sai Mutum Na Azumi Zai Shiga Ittikaafi?
Labarin na GabaWaɗanne Abubuwa Ne Mai Ittikaafi Zai Nisanta?
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.