Da Me Akafi Son Mai Azumi Yayi Buɗa Baki Kafin Yaci Abinci Sosai?

0
332

Amsa: Anfi so mai azumi yayi buɗa baki da ɗan itace kowanne ne ya samu, ba lalle sai dabino ba,idan babu kuma, ya samu ruwa, yayi buɗa baki da shi.

Hujja: “Idan ɗayanku zaiyi buɗa baki, yayi buɗa baki da dabino ko ruwa, domin ruwa na tsarkakewa”.

Marawaici Sulaiman Ibnu Aamir, Anas Ibn Malik , littafi Sunan Abu Dawud, Sunan Turmuzi.

Domin karanta cikakken bayani akan Shin Akwai Addu’a Da Akeyi Kafin Mutum Yayi Buɗa Baki? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Addu’a A Lokacin Da Mai Azumi Zai Buɗe Baki danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceDa Wane Lokaci Ne Mutum Zaiyi Buɗa Baki A Shari’ah?
Labarin na GabaShin Akwai Addu’a Da Akeyi Kafin Mutum Yayi Buɗa Baki?
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.