Idan Jinya Ce Wacce Bata Da Magani, Ko Kuma Ba A Gano Maganinta Ba, Shin Zan Iya Ciyarwa?

0
242

Hujja: “Ga waɗanda zasu iya azumin amma da kyar, sai su ciyar da abinci ga miskinai”.

Suratul Baqara aya 184.

Domin karanta cikakken bayani akan Duk Jinyar Da Bata Da Magani Ko Ta Dindindin Ko Babu Maganinta A Inda Yake, Kuma Bashi Da Ikon Zuwa Wata Ƙasar Neman Magani, Shima Ciyarwa Zaiyi? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Idan Mutum Yana Fama Da Rashin Lafiya, Yaya Zaiyi Da Azumi? danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceIdan Jinya Ce Doguwa Fa, Zan Ajiye Azumi Ne Sai Na Rama?
Labarin na GabaDuk Jinyar Da Bata Da Magani Ko Ta Dindindin Ko Babu Maganinta A Inda Yake, Kuma Bashi Da Ikon Zuwa Wata Ƙasar Neman Magani, Shima Ciyarwa Zaiyi?
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.