liƙawa: yadda ake
Tatsuniyar Naƙuda A Daji
Ga ta nan, ga ta nanku.
Akwai wata mata mai ciki. Sai wata rana ta shirya za ta yi balaguro. Tana tafiya a cikin daji,...
Tatsuniyar Kunkuru Da Matarsa
Ga ta nan, ga ta nanku.
Akwai wani Sarki Kunkuru, wanda matarsa ta haifi ɗa namiji. Sai ya tara Kunkurayen garin ya sanar da su...
Maƙala Mai Taken: Zamani Abokin Tafiya: Tasirin Kafafen Sada Zumunta ga...
Zamani Abokin Tafiya: Tasirin Kafafen Sada Zumunta ga Tashin Tashinar Zamfara
Na
Abu-Ubaida SANI, Ph.D.
Department of Languages and Cultures,
Federal University Gusau, Zamfara, Nigeria
Email: abuubaidasani5@gmail.com | abu-ubaidallah@fugusau.edu.ng
official@amsoshi.com...
Tatsuniyar Juya Ta Sami Gagare
Ga ta nan, ga ta nanku.
Akwai wata mata da mijinta, ba su taɓa haihuwa ba. Sai ’yan gaza gani a garinsu suka shiga cewa...
Tatsuniyar Ɗankucaka
Ga ta nan, ga ta nanku.
Wata rana Ɗankucaka ya fita kiwon ragonsa a bayan gari. Ya yi wa rago talala don kada ya shiga...
Tatsuniyar Furera Da Gungume
Ga ta nan, ga ta nanku.
Akwai wata yarinya sunanta Furera. Wata rana ita da ƙawayenta suka je daji neman itace, sai ta ga wani...
Tatsuniyar Dawi Mai Turmi
Ga ta nan, ga ta nanku.
A can wata ’yar unguwa da ke dab da wani tsauni, an yi wasu’yan biyu, Awa da Dawi. Tun...
Tatsuniyar Zinari A Bakin Kwano
Ga ta nan, ga ta nanku.
Wani mutum ne yana zaune da matarsa a cikin talauci a wani ɗan ƙauye, babu cin yau balle na...
Tatsuniyar Jika Da Kaka
Ga ta nan, ga ta nanku.
A can wani ɗan ƙauye da ke kusa da Gulbin Tattabaru, an yi wata yarinya da ke zaune tare...
Maƙala Mai Taken: Hoton Waibuwar Hausawa a Cikin Waƙoƙin Mamman Shata
Hoton Waibuwar Hausawa a Cikin Waƙoƙin Mamman Shata
Yakubu Aliyu GOBIR
Department of Nigerian Languages
Usmanu Danfodiyo University, Sokoto
&
Abu-Ubaida SANI
Department of Languages and Cultures
Federal University Gusau,...








