Idan Mutum Yana Fama Da Rashin Lafiya, Yaya Zaiyi Da Azumi?

0
399

Amsa: Ya hallata mutum ya ajiye azumi saboda rashin lafiya da yake fama da ita, amma kuma rashin lafiya ta kasu gida 3; akwai ta ɗan lokaci, akwai dogowar jinya da take da magani, akwai dogowar jinya wacce ba akai da gano maganinta ba, ko kuma babu maganin wannan jinyar a ƙasar da majinyacin yake zaune, saboda dalilai masu yawa; misali ƙarancin ci gaban wannan ƙasa.

Hujja: “Waɗanda suke fama da rashin lafiya ko suke kan hanyar tafiya, su rama bayan sallah”.

Suratul Baqara aya 184.

Domin karanta cikakken bayani akan Idan Jinya Ce Ta Ɗan Lokaci Fa, Zan Ajiye Azumin? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Idan Mutum Yana Da Cutar (Ulcer), Zai Iya Yin Gwajin Bututun Zurawa A Ciki, Wanda Ake Zura Shi Ta Baki? danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceShin Idan Mutum Yana Da Buƙatar Ƙarin Jini, Kuma Yana Azumi, Hakan Zai Taɓa Azuminsa?
Labarin na GabaIdan Jinya Ce Ta Ɗan Lokaci Fa, Zan Ajiye Azumin?
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.