Gida Liƙau(tags) Ilimin addini

liƙawa: ilimin addini

Nafilolin Aikin Hajji

0
Kamar yadda aka sani, aikin Hajji rukuni ne na musulunci ga wanda ya ke da iko. Malamai sun yi saɓani dangane da matsayin Umara shin...

Tarihi Da Falalar Husaini (Radiyallahu Anhu) A Taƙaice

0
An haifi Husaini (Radiyallahu Anhu) ranar biyar ga watan Sha'aban Shekara ta huɗu da hijira, dai dai da Shekara ta 625 miladiyya, a Madina...

Matsayin Azumin Ashura A Wurin Ahlul Baiti (Radiyallahu Anhuma)

0
Daga hadisan da suka gabata, za mu fahimci cewa ranar Ashura sananniya ce tun kafin bayyanar Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wa Sallam) kuma azumin...

Malaman Mabera A Sakkwato

0
Malaman Mabera A Sakkwato Waɗanda Ke Tara Almajirai A Tsarin Tsangaya Waɗannan sun haɗa da Malam Mai Kaɗa da Malam Shehu da Malam Balarabe da...

Wasu Daga Malamai A Katsina

0
Malam Sani Hafizi Katsina An haifi Malam Sani a shekara ta 1916. Ya fara karatun Alƙur'ani tun yana yaro ƙarami. An kai shi gabas (Maiduguri)...

Wasu Daga Fitattun Malaman Alƙur’ani A Kurfi

0
Waɗannan Malamai sun haɗa da: Malam Umar Saulawa da Malam Sule Unguwar Maraɗi da Malam Yahaya Tsoho da Malam Abdu ƙofar Igi da Malam Ibrahim...

Matsayin Malamai Kan Kashe Husaini (Radiyallahu Anhu)

0
Malamai sun kasu gida uku dangane da kashe Husaini (Radiyallahu Anhu); biyu a gefe ɗaya a tsakiya: 1. Ɗayan na gefe: suka ce an yi...

Falalar Tasbihi

0
Hadisai da yawa sun bayyana ɗimbin falala da darajar tasbihi kamar haka: Ladan tasbihi da Alhamdulillahi yana cika tsakanin sama da ƙasa, Tasbihi yana kankare...

Falalar La Ilaha Illallahu

0
An karɓo daga Abu Hurairah (Radiyallahu Anhu) ya ce: "Wanda zai fi kowa azurta da samun ceto na ranar ƙiyama, shi ne wanda ya...

Falalar Istigfari

0
Istigfari shi ne neman gafarar Allah Ta'ala da yafiya bisa zunuban da mutum yake aikatawa. Istigfari ko tuba ba ya zama karɓaɓɓe sai ya cika...