Idan Mutum Yana Da Cutar (Ulcer), Zai Iya Yin Gwajin Bututun Zurawa A Ciki, Wanda Ake Zura Shi Ta Baki?

0
224

Amsa: Matsawar likita yace yayi, ba tare da ya ajiye azumi ba, to, ya halatta, saboda shi yin gwajin, ba ya karya azumi.

Hujja: (Mazhabu Hanafiya, Almu’utamarul Islami fi DauratihAl’ashirah).

Domin karanta cikakken bayani akan Shin Zan Iya Azumin Tazarce? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Waɗanne Abubuwa Ne Na Fili Dake Karya Azumi? danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceShin Zan Iya Zuwa Ayi Min Allura Da Azumi A Bakina?
Labarin na GabaShin Zan Iya Azumin Tazarce?
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.