Shin Zan Iya Zuwa Ayi Min Allura Da Azumi A Bakina?

0
222

Amsa: Yin allura ga mai azumi ya halatta, sai idan likita ne yace, ya ajiye azumin, to, wajibi ne ya ajiye; amma ita allurar bata karya azumi, koda mutm yaji wani abu mai kama da ɗanɗanonta a maƙogwaronsa.

Hujja: (Alfatawa 143225).

Domin karanta cikakken bayani akan Idan Mutum Yana Da Cutar (Ulcer), Zai Iya Yin Gwajin Bututun Zurawa A Ciki, Wanda Ake Zura Shi Ta Baki? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Abubuwan Da Ba Sa Ɓata Azumi danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceShin Ya Hallata Na Wanke Baki Da Man Wanke Baki Idan Ina Azumi?
Labarin na GabaIdan Mutum Yana Da Cutar (Ulcer), Zai Iya Yin Gwajin Bututun Zurawa A Ciki, Wanda Ake Zura Shi Ta Baki?
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.