Shin Zan Iya Bada Gudunwamar Jini Kuma Da Azumi A Bakina?

0
329

Amsa: Bayar da gudunwamar jini baya karya azumi, sai idan likita ne yace, mai bada gudunwamar ya ajiye azumin nasa.

Hujja: (Lajnatul Fatawa bi Majmu’il Buhusul Islamiya).

Domin karanta cikakken bayani akan Shin Mai Azumi Zai Iya Ajiye Azuminsa Saboda (Minor Surgery) Ƙaramar Tiyata Wadda Akewa Mutum Idonsa Biyu? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Shin Zan Iya Zuwa Ayi Min Allura Da Azumi A Bakina? danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.