fbpx
Monday, March 4, 2024
Gida Liƙau(tags) Ibada

liƙawa: Ibada

Tambayoyin Ramadan (117) Tare Da Amshoshin Su

0
1. Da me zan dogara wajen ɗaukar azumin Ramadan, shin sai na ga watan Ramadan da idanuna ƙuru-ƙuru? Amsa: Mutum zai dogara ne da abin...

Abubuwan Da Suke Ɓata Azumi

0
Akwai abubuwan da suke ɓata azumi matuƙar mutum ya aikata su; to azuminsa ya lalace, cikin waɗannan abubuwa, akwai: 1. Ci ko sha da gangan,...

Shin Ya Halatta Limamin Sallar Tarawihi Ya Dunga Sallar Tare Da...

0
Amsa: Ya halatta yayiwa mutane sallar tarawihi da Qur'ani a hannunsa da yake dubawa, bama sallar nafila ba, harma ta farilla. Domin karanta cikakken bayani...

Shin Shugaban Halitta Yana Karatun Alƙur’ani Na Musamman Cikin Watan Ramadan?

0
Amsa: Ƙwarai kuwa, yana tilawar Alƙur'ani cikin watan Ramadan tare da Mala'ika Jibrilu. Domin karanta cikakken bayani a kan Shin Mene ne Hukuncin Saukar Karatun...

Waɗanne Yaƙe-yaƙe Ne Shugaban Halitta Ya Yi, Tare Da Sahabbai A...

0
Amsa: Yaƙi biyu ne kawai ya yi cikin Ramadan, Yaƙin Badar babba da Fatahu Makka. Domin karanta cikakken bayani a kan Shin Shugaban Halitta Yana...

A Cikin Azumin Ramadan Na Shekaru Tara Da Ya Yi, Sau...

0
Amsa: Ya yi azumin Ramadan ashirin da tara sau bakwai, yayi azumin Ramadan talatin sau biyu. Domin karanta cikakken bayani akan Waɗanne Yaƙe-Yaƙe Ne Shugaban...

A Wace Shekara Aka Wajabta Azumin Ramadan?

0
Amsa: An wajabta yin azumin Ramadan ne cikin watan Sha'aban, bayan canza alqibla da kusan wata ɗaya, wasu malaman kuma suka ce bayan watan Sha'aban...

Shin Yin Umara A Watan Ramadan Tana Da Falala Ce Ta...

0
Amsa: Gaskiya ne akwai falala ta musamman, fiye da kowace Umara, sai wacce aka yi da Shugaban halitta. Domin karanta cikakken bayani a kan A...

Shin Akwai Laifi Ne Idan Mutum Ya Ƙi Fitarwa, Alhali Yana...

0
Amsa: Akwai asara mai yawa ga wanda yake da ikon fitarwa, amma ya ƙi fitarwa. Idan mutum ya fitar bayan dawowa daga idi, toh...

Su Wa Ya Fi Cancanta A Fitarwa Da Zakka?

0
Amsa: Ana fitarwa da duk wani musulmi namiji ko mace, bawa ko ɗan jariri ne ko baligi. Domin karanta cikakken bayani a kan Shin Akwai...
×

Maraba!

Yi magana da mu kai tsayi ta WhatApps ko a shiga group din mu.

×