Shin Akwai Laifi Ne Idan Mutum Ya Ƙi Fitarwa, Alhali Yana Da Wadartar Yin Haka, Kuma Yaushe Ne Idan Ya Fitar Ya Makara?

Fitarwa

Written by

in

Amsa: Akwai asara mai yawa ga wanda yake da ikon fitarwa, amma ya ƙi fitarwa. Idan mutum ya fitar bayan dawowa daga idi, toh a nan ya makara, ko ya fitar ba zakka ya fitar ba, sadaka kawai ya yi.

Domin karanta cikakken bayani a kan Shin Yin Umara A Watan Ramadan Yana Da Falala Ne Ta Musamman? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani a kan Falalar Watan Ramadana 1 danna nan

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

Comments

Leave a Reply