Idan Ana Bina Bashin Azumin Ramadan 5 Ko 7, Har Wani Ramadan Ɗin Ya Sake Zuwa, Zan Iya Ciyar Da Mutum 5 Ɗin Ko 7 Arana Ɗaya Lokaci Ɗaya?

0
266

Amsa: Ya halatta mutum ya ciyar da mutane lokaci guda, gwargwadon yawan kwanakin da ake bin shi bashin azumin Ramadan ɗin da ya sha.

Hujja: “Tafi da wannan, ka ciyar da miskinai sittin”

Marawaici Abu Huraira, littafi: Sahihul Bukhari.

Domin karanta cikakken bayani akan Idan Mutum Ya Samu Kanshi Ko Yayi Tafiya Zuwa Inda Rana Take Kaiwa Wata Shida Ko Kasa Da Haka, Ba Tare Da Dare Ya Shigo Ba, Ko Kuma Dare Yake Yin Wata Shida Ko Ƙasa Da Haka, Ba Tare Da Rana Ta Hudo Ba, Yaya Zaiyi Da Azumi? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Idan Mutum Yana Fama Da Rashin Lafiya, Yaya Zaiyi Da Azumi? danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceIdan Na Manta Na Sha Ruwa Ko Naci Abinci Cikin Watan Ramadan, Yaya Azumina?
Labarin na GabaIdan Mutum Ya Samu Kanshi Ko Yayi Tafiya Zuwa Inda Rana Take Kaiwa Wata Shida Ko Kasa Da Haka, Ba Tare Da Dare Ya Shigo Ba, Ko Kuma Dare Yake Yin Wata Shida Ko Ƙasa Da Haka, Ba Tare Da Rana Ta Hudo Ba, Yaya Zaiyi Da Azumi?
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.