Su Wa Ya Fi Cancanta A Fitarwa Da Zakka?

0
194

Amsa: Ana fitarwa da duk wani musulmi namiji ko mace, bawa ko ɗan jariri ne ko baligi.

Domin karanta cikakken bayani a kan Shin Akwai Laifi Ne Idan Mutum Ya Ƙi Fitarwa, Alhali Yana Da Wadartar Yin Haka, Kuma Yaushe Ne Idan Ya Fitar Ya Makara? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani a kan Wane Irin Abinci Ake Bayarwa, Kuma Yaya Yawan Abin da Za ka Fitarwa Kowane Mutum Yake? danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.