Shin Mace Zata Iya Shan Maganin Da Zai Hana Al’adarta Zuwa Domin Tayi Azumin Ramadan Gaba Ɗaya Ko Kuma Idan Akwai Kaffara Ta Azumi Sittin, Domin Tayi Su Gaba Ɗaya Ajere?

0
320

Amsa: Idan har likita ƙwararre yace maganin ba zai cutar da ita ba, kamar ya haifar mata da wata illa nan gaba, ba laifi bane idan ta sha, amma tabar tsarin halittarta ta asali da Allah yayi ta akai, na tabyi al’ada duk wata, shi ne abinda yafi.

Hujja: (Daarul Ifata’i Almisiriya).

Domin karanta cikakken bayani akan Wane Irin Abinci Ake Bayarwa, Kuma Yaya Yawan Abinda Zaka Fitarwa Kowane Mutum Yake? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Zakkar Fid-Da-Kai danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceIdan Ya Zaɓi Yin Azumi Sittin Yana Cikin Yi, Sai Rashin Lafiya Ta Same Shi, Idan Ya Ajiye Shin Sai Ya Sake Daga Farkone?
Labarin na GabaWane Irin Abinci Ake Bayarwa, Kuma Yaya Yawan Abinda Zaka Fitarwa Kowane Mutum Yake?
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.