Ana Iya Kaiwa Mai Ittikaafi Ziyara?

0
253

Amsa: Ana iya kai masa idan buƙatar hakan ta taso, ko ayi masa waya idan bai kashe wayar ba..

Hujja: Sahihul Bukhari, Fathul Baari.

Domin karanta cikakken bayani akan Shin Mai Yin Ittikaafi Zai Iya Fita Ta’aziyya, Wacce Ta Zama Masa Dole Ko Dubiyar Mara Lafiya Ko Siyan Abinci Ko Biyan Buƙata A Banɗaki? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Yadda Ake Addu’ar Ta’aziyya danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceIdan Mutum Yana Ittikaafi, Sai Janaba Ta Same Shi Ta Hanyar Mafarki, Yaya Zaiyi?
Labarin na GabaShin Mai Yin Ittikaafi Zai Iya Fita Ta’aziyya, Wacce Ta Zama Masa Dole Ko Dubiyar Mara Lafiya Ko Siyan Abinci Ko Biyan Buƙata A Banɗaki?
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.