Shin Ya Hallata Mai Ciki Ta Ɗauki Azumi?

0
314

Amsa: Shari’ah tace,”Mai ciki ta haƙura da azumi, saboda ƙoshin lafiyar jaririnta”.

Hujja: “Duk wanda yake cikin halin rashin lafiya, ya rama bayan sallah”.

Suratul Baqara 184.

Domin karanta cikakken bayani akan Shin Mai Cikin Da Ta Ajiye Azumi Ciyarwa Za Tayi; Ko Bari Za Tayi Tarama Bayan Ta Haihu?

Domin karanta cikakken bayani akan Idan Na Ɗauki Yaro Jariri, Sai Yayi Min Tumbuɗi A Cikin Hanci, Yaya Azumina? danna nan.

Danna link ɗinnan; chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceIdan Mutum Yana Fama Da Ciwon Saukar Suga Ko Gyanbon Ciki Mai Zafi, Zai Iya Ɗaukar Azumi?
Labarin na GabaShin Mai Cikin Da Ta Ajiye Azumi Ciyarwa Za Tayi, Ko Bari Za Tayi Tarama Bayan Ta Haihu?
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.