Idan Mutum Yana Ittikaafi, Sai Janaba Ta Same Shi Ta Hanyar Mafarki, Yaya Zaiyi?

Mafarki

Written by

in

Amsa: Idan ya farka sai yaje banɗakin masallacin yayi wanka, idan kuma babu ruwa sai yayi taimama.

Hujja: (Fuqhu Maslim Alajnatu Da’ima).

Domin karanta cikakken bayani akan Ana Iya Kaiwa Mai Ittikaafi Ziyara? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Idan Alfijir Ya Fito, Kuma Da Janaba A Jikina Cikin Ramadan, Yaya Azumina? danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

Comments

Leave a Reply