Idan Alfijir Ya Fito, Kuma Da Janaba A Jikina Cikin Ramadan, Yaya Azumina?

0
365

Amsa: Babu abin da ya haɗa azuminka da janaba, azuminka yana nan daram.

Hujja: (fatawar Al-imamun Nawawi, Majmu’ul Fatawa war Rasa’ili Mujalladi na 17).

Domin karanta cikakken bayani akan Idan Al’Ada Ta Ɗauke, Kuma Banyi Wanka Ba, Har Alfijir Ya Fito, Shin Yaya Azumina Zai Yiwu? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Idan Na Farka Amakare Lokacin Sahur, Ina Fara Cin Abincin Sahur, Sai Alfijir Ya Fito, Yaya Zanyi? danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.