Idan Na Farka Amakare Lokacin Sahur, Ina Fara Cin Abincin Sahur, Sai Alfijir Ya Fito, Yaya Zanyi?

Abincin Sahur

Written by

in

Amsa: Mutum zai cinye abinda ya saka abakinsa lokacin sahur, koda alfijir ya fito; Haka kuma, idan ruwa ne zai shanye wanda yake cikin kofin, ko da alfijir ya fito.

Hujja: “Idan ɗayanku yana cin abinci, sai yaji kiran sallah, ya ƙarasa cinabincinsa”.

Marawaici: Abu Huraira, littafi Musnadu Ahamad sunan, Abu Dawud, Ibn Hazmin, Ibnul Kayyim.

Domin karanta cikakken bayani akan Menene Sahur? danna nan

Domin karanta cikakken bayani akan Ta Yaya Zan Gane Lokacin Da Zan Dakatar Da Sahur, Idan Zan Ɗauki Azumi?

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

Comments

Leave a Reply