Menene Sahur?

0
496

Amsa: Sahur shi ne abincin da wanda zai tashi da azumi yake ci, kafin fitowar alfijir.

Hujja: “Ku yi sahur, domin a cikin sahur akwai albarka”

Marawaici Anas Ibn Malik, littafi Bukhari Sahihul Muslim.

Domin karanta cikakken bayani akan Shin Dole Ne Sai Mutum Yaci Abinci Sosai Sannan Za A Ce Yayi Sahur? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Cikakken Bayani A Kan Sahur danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceShin Idan Naga Watan Ramadan, Zan Yi Shiru Nena Ɗauki Azumin Ni Kaɗai, Ko Yaya Zanyi?
Labarin na GabaShin Dole Ne Sai Mutum Yaci Abinci Sosai Sannan Za A Ce Yayi Sahur?
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.