Shin Dole Ne Sai Mutum Yaci Abinci Sosai Sannan Za A Ce Yayi Sahur?

0
271

Amsa:  Koda ruwa mutum ya kurɓa, ko yaci dabino, shi ake kira sahur, ba sai lalle ya ci abinci ba.

Hujja: “Koda ruwa ne mutum ya kurɓa, yayi sahur, mala’iku na addu’a ga masu yin sahur….”.

Marawaici: Abu Sa’idul Ƙuduri, littafi Musnadu Ahamad, Sahihu Ibnu Hibban, Haisami, Attargib Wattarhib.

Domin karanta cikakken bayani akan Idan Na Farka Amakare Lokacin Sahur, Ina Fara Cin Abincin Sahur, Sai Alfijir Ya Fito, Yaya Zanyi? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Falalar Gaggauta Buɗa Baki danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceMenene Sahur?
Labarin na GabaIdan Na Farka Amakare Lokacin Sahur, Ina Fara Cin Abincin Sahur, Sai Alfijir Ya Fito, Yaya Zanyi?
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.