Wane Lokaci Ne Ake Shiga, Sannan Wane Lokaci Ake Fita?

0
233

Amsa: Ana shiga ne bayan sallar asuba, wasu malaman kuma sunce, kafin rana ta faɗi Shugaban halitta yake shiga, wajen zamansa ne, sai bayan sallar asuba yake zuwa, yana fita ne bayan magriba, a daren idi, kafin shigowar yinin idi.

Hujja: Marawaici Abu Huraira, littafi: Sahihul Bukhari, Sahihu Muslim, Abu Hanifa, Maalik, Sha’fi’i, Ahamad.

Domin karanta cikakken bayani akan Akwai Bambanci Ne Tsakanin Yinin Idi Da Daren Idi? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Yadda Ake Sallar Idi danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceAwaɗanne Ranaku Ne Ake Yin Ittikaafi?
Labarin na GabaAkwai Bambanci Ne Tsakanin Yinin Idi Da Daren Idi?
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.