Shin Mace Ma Zata Iya Shiga Ittikaafi?

0
308

Amsa: Za ta iya shiga ittikaafiidan bata da miji, idan kuma tana da miji, sai idan yayi mata izini.

Hujja: “Matan Shugaban halitta sunyi ittikaafi bayansa”.

Marawaici Ummuna A’isha. Littafi: Sahihul Bukhari Sahihu Muslim, Fathul Baari.

Domin karanta cikakken bayani akan Shin Akwai Wata Ibada Ce Da Akafi Son Mai Ittikaafi Ya Dinga Yi? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Idan Mutum Baya Azumi Saboda Uzuri Na Shari’ah, Shin Zai Iya Duk Ibadar Da Mai Azumi Yake Yi Kamar Sadaka, Ƙiyamul Laili, Karatun Alqur’ani, Salati, Istigifari, Da Sauran Ayyukan Lada?

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceWaɗanne Abubuwa Ne Mai Ittikaafi Zai Nisanta?
Labarin na GabaShin Akwai Wata Ibada Ce Da Akafi Son Mai Ittikaafi Ya Dinga Yi?
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.