Shin Akwai Wata Ibada Ce Da Akafi Son Mai Ittikaafi Ya Dinga Yi?

0
182

Amsa: Duk ibadar da tafi masa sauƙi a cikin ibadun da yake yi, kafin ya shiga ittikaafi.

Hujja: (Mausu’a Fiqihiya).

Domin karanta cikakken bayani akan Idan Mutum Yana Ittikaafi, Sai Janaba Ta Same Shi Ta Hanyar Mafarki, Yaya Zaiyi? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Shin Idan Na Kwanta Barci, Sai Na Wayi Gari Janaba Ta Same Ni, Ta Hanyar Mafarki Ko Kwanciyar Aure, Zan Iya Ɗaukar Azumi, Ko Sai Nayi Wanka? danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.