Wane Irin Abinci Ake Bayarwa, Kuma Yaya Yawan Abinda Zaka Fitarwa Kowane Mutum Yake?

0
276

Amsa: Irin abincin da ake ci a yankin da kake zaune, gamagarin abinci ko na musamman gwargwadon wadartarka, ana fitarwa duk mutum ɗaya ciki tafikan hannunka biyu, har sau huɗu, shine (Mudun Nabiyi).

Domin karanta cikakken bayani akan Yaushe Ake So Afara Fitarwa? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Zakkar Fid-Da-Kai danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceShin Mace Zata Iya Shan Maganin Da Zai Hana Al’adarta Zuwa Domin Tayi Azumin Ramadan Gaba Ɗaya Ko Kuma Idan Akwai Kaffara Ta Azumi Sittin, Domin Tayi Su Gaba Ɗaya Ajere?
Labarin na GabaYaushe Ake So Afara Fitar Da Zakka?
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.