A Wace Shekara Aka Wajabta Azumin Ramadan?

0
256

Amsa: An wajabta yin azumin Ramadan ne cikin watan Sha’aban, bayan canza alqibla da kusan wata ɗaya, wasu malaman kuma suka ce bayan watan Sha’aban ya shiga da kwana biyu.

Domin karanta cikakken bayani a kan Shekara Nawa Kenan Shugaban Halitta YaY i Azumin Ramadan A Rayuwarsa? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani a kan Wane Ne Azumin Ramadan Ya Wajaba A Kansa? danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceShin Yin Umara A Watan Ramadan Tana Da Falala Ce Ta Musamman?
Labarin na GabaShekara Nawa Kenan Shugaban Halitta Ya Yi Azumin Ramadan A Rayuwarsa?
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.