Shin Yin Umara A Watan Ramadan Tana Da Falala Ce Ta Musamman?

0
307

Amsa: Gaskiya ne akwai falala ta musamman, fiye da kowace Umara, sai wacce aka yi da Shugaban halitta.

Domin karanta cikakken bayani a kan A Wace Shekara Aka Wajabta Azumin Ramadan? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani a kan Falalar Yin Umara A Watan Ramadan danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceShin Akwai Laifi Ne Idan Mutum Ya Ƙi Fitarwa, Alhali Yana Da Wadartar Yin Haka, Kuma Yaushe Ne Idan Ya Fitar Ya Makara?
Labarin na GabaA Wace Shekara Aka Wajabta Azumin Ramadan?
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.