Falalar Yin Umara A Watan Ramadan

0
364

An karɓo daga Abdullahi Ibn Abbas (Radiyallahu anhu) ya ce; “Yin umara a watan Ramadan dai-dai da ladan aikin hajji ne; ko kuma dai-dai da ladan aikin hajji tare da ni yake”. (Bukhari 1764, Muslim !69).

Domin karanta cikakken bayani akan Falalar Shan Ruwan ZamZam danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Yadda Ake Sallar Roƙon Ruwa danna nan.

Wannan bayani anciro shine daga littafin Ingantattun Nafiloli Da Falalarsu; wanda Usman Abubakar Muhammad (Shehu Mansur Dala) ya wallafa shi; Domin karanta cikakken littafin danna nan.

labarin da ya wuceKaffarar Azumin Ramadan
Labarin na GabaCikakken Bayani A Kan Buɗa-baki