Wannan Ciyarwar Mece Ce Matsayin Ta Tunda Ko Na Ciyar Zan Rama Bayan Sallah?

0
227

Amsa: Matsayin wannan ciyarwar, kaffara ce na ƙin rama azumi da gangan, har wani Ramadan ɗin ya sake zuwa.

Hujja: (Mazhabu Malikiya, Mazhabu Shafi’iya, Mazhabu Hambaliyya, littafi: Nailul Audar na Aliyu Shaukani).

Domin karanta cikakken bayani akan Idan Na Manta Na Sha Ruwa Ko Naci Abinci Cikin Watan Ramadan, Yaya Azumina? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Idan Ina Magana Da Safe Bayan Na Ɗauki Azumi, Sai Na Haɗiye Sauro Ko Kuma Na Haɗiyi Ƙuda Da Rana Yaya Azumina Yake? danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceZan Iya Ƙimanta Abincin Da Zan Ciyar Na Bayar Da Kuɗin A Cibiyoyin Addini Aciyar Min?
Labarin na GabaIdan Na Manta Na Sha Ruwa Ko Naci Abinci Cikin Watan Ramadan, Yaya Azumina?
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.