Shin Shugaban Halitta Yana Karatun Alƙur’ani Na Musamman Cikin Watan Ramadan?

0
317

Amsa: Ƙwarai kuwa, yana tilawar Alƙur’ani cikin watan Ramadan tare da Mala’ika Jibrilu.

Domin karanta cikakken bayani a kan Shin Mene ne Hukuncin Saukar Karatun Alƙur’ani Cikin Kwanaki Uku? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani a kan Karatun Manzon Allah (Sallallahu alaihi wassallam) danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceWaɗanne Yaƙe-yaƙe Ne Shugaban Halitta Ya Yi, Tare Da Sahabbai A Watan Ramadan?
Labarin na GabaShin Menene Hukuncin Saukar Karatun Alƙur’ani Cikin Kwanaki Uku?
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.