A Cikin Azumin Ramadan Na Shekaru Tara Da Ya Yi, Sau Nawa Ya Yi Azumi Talatin, Sau Nawa Ya Yi Azumi Ashirin Da Tara?

0
227

Amsa: Ya yi azumin Ramadan ashirin da tara sau bakwai, yayi azumin Ramadan talatin sau biyu.

Domin karanta cikakken bayani akan Waɗanne Yaƙe-Yaƙe Ne Shugaban Halitta Yayi, Tare Da Sahabbai A Watan Ramadan? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Koyi Da Annabi Muhammad (Sallallahu alaihi wassallam) danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.