A Wace Ranar Ce Zan Nemi Wannan Dare?

0
267

Amsa: A mara ake neman daren lailatul ƙadari, kamar ranar da azumi yayi ishirin da biyu (22) da ranar ishirin da huɗu (24) da ranar ishrin da shida (26) da kuma ranar ishrin da takwas (28).

Hujja: Marawaici: Anas ibn Malik , Ibnu Umar, Sahihul Bukhari, Attamhid li ibni Abdulbarri.

Domin karanta cikakken bayani akan Wace Alama Ce Mutum Zai Gane Wannan Daren Shine Daren Lailatul Ƙadari? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Raya Daren Lailatul Ƙadari danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceMe Ake Nufi Da Daren Lailatul Ƙadari?
Labarin na GabaWacce Alama Ce Mutum Zai Gane Wannan Daren Shine Daren Lailatul Ƙadari?
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.