Amsa: A’a.Babu bambanci duk itace ƙiyamul laili, fassarar tahajjud tana nufin dagewa ko kokari wajen yin sallar dare, ta hanyar daɗewa a tsaye kana karatun Alqur’ani.
Hujja: “Yana ninka yin ibada a goman ƙarshe irin ninkawar da baya yi awasu ranakun”. Marawaici Ummuna A’isha, littafi Sahihu Muslim, Ibn Maajah.
Domin karanta cikakken bayani akan Me yasa akafi son mai azumi ya dage a goman ƙarshen Ramadan, fiye da goman farko da goman tsakiya? danna nan.
Domin karanta cikakken bayani akan Ƙara Yawaita Ibadu Da Alhairi A Goman Ƙarshe Na Ramadan danna nan.
Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.