Idan Na Saka Kwalli A Idona, Kuma Sai Nayi Kaki, Sai Naga Wannan Kwallin Da Na Saka A Idona A Cikin Wannan Kakin, Yaya Azumina?

0
306

Amsa: Idan mutum yayi kaki, sai yaga kwallin idon da ya saka a cikin kakin da yayi, babu komai, azuminsa na nan daram.

Hujja: (Sahifatu ittihaadul kahira) “Sayyidina Anas Ibn Malik yana saka kwalli idan yana azumi”.

Marawaici Abu Dawud, littafi Sunan Abu Dawud, malaman dake ganin halaccin saka kwalli, Ibrahimun Nak’i, aamash.

Domin karanta cikakken bayani akan Idan Nayi Amai Da Azumi A Bakina, Shin Yaya Azumina?

Domin karanta cikakken bayani akan Idan Ina Magana Da Safe Bayan Na Ɗauki Azumi, Sai Na Haɗiye Sauro Ko Kuma Na Haɗiyi Ƙuda Da Rana Yaya Azumina Yake? danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceShin Zan Iya Shaƙar Maganin Shaƙa Na Masu Asma Idan Na Ɗauki Azumi Sakamakon Ciwon Asma?
Labarin na GabaIdan Nayi Amai Da Azumi A Bakina, Shin Yaya Azumina?
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.