fbpx
Gida Ramadan Idan Nayi Amai Da Azumi A Bakina, Shin Yaya Azumina?

Idan Nayi Amai Da Azumi A Bakina, Shin Yaya Azumina?

0
399

Amsa: Idan mutum yayi amai, amma bai haɗiye wani ɓangare na aman da yayi ba, babu komai, azuminsa na nan daram.

Hujja: “Wanda duk yayi amai, babu komai na ramuwa akan shi”.

Marawaici: Abu Huraira, littafi: Sahihu Ibnu Hibban, Darulkuduni, Haakim, Daarami.

Domin karanta cikakken bayani Idan Na Tara Yawu A Bakina, Sai Na Haɗiye, Yaya Azumina? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani Idan Na Ɗanɗana Miya, Na Tofar Ban Haɗiye Ba, Ya Batun Azumina? danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

BABU SHARHI

×

Maraba!

Yi magana da mu kai tsayi ta WhatApps ko a shiga group din mu.

×