Ruwaya (quotation)

0
169
  1. “sadaukarwa sama take da soyayya, Dabi’a mai kyau sama take da kyawun fuska, mutuntaka sama take da dukiya, amma babu wani da yake sama da abokin kirki”

  2. “Mutum mai wayo yana koyon darasi daga kuskuren sa amma mutum mai matuƙar wayo yana koyon darasin daga kuskuren wasu”