Yadda Ake Horon Masu Yi Maka Flashing A Waya

0
312

Sau da yawa wasu na damuwa dangane da yawan Gajeren kira (flashing) da ake musu, kuma ba tare da sun san wanda yake musu Gajeren kiran (flashing) ba.

Haka kuma sau da yawa mutane na amfani da wanann damar wajen takura wa rayuwar wasu, ta hanyar hana su sakewa koda yaushe, saboda damun su da gajeran kira wato (Flashing).

Yanzu akwai hanyoyi da dama da ake bi domin horar da masu irin wanann hali na gajeran kira (flashing call), yadda kuwa ake yi shi ne, sai a danna waɗannan lambobi**21*174 sai lambar da ake yawan yin gajeran kiran naka da ita, sai a rufe da # misali**21*1748133706929#sai a danna send.

Domin karanta cikakken bayani a kan Yadda Ake Raba Hard Disk Gida Biyu (Partition) danna nan.

$#_

labarin da ya wuceAddu’o’in Tashi Daga Barci
Labarin na GabaSujjada kabli