Sujjada kabli

0
101

Sujjada kabli
Mecece Sujjada kabli
Sujjada kabli wasu sujjadune guda biyu da ake yinsu kafin sallama daga salla bayan cikar tahiya guda biyu ,yana kara wata tahiyar bayan Sujjadun guda biyu .

Yaushe akeyin Sujjada kabli .

Sujjada kabli ana yin tane idan anyi ragi a salla .

Matsayin Sujjada kabli a salla.
Sujjada kabli sunnah ce .

Dalilin dake janyo ayi Sujjada kabli.
Idan mutum ya manta karatun da akeyi bayan fatima

Idan mutum ya manta Sujjada kabli har yai sallama y sujjadanceta idan a kusa ne Idan an dade ko ya fita daga masallaci Sujjadar ta baci kuma salla tana baci tare da bacin Sujjadar
Misalin abubuwan dake janyo Sujjada kabli.

Sujjada kabli tana baci ne idan abisa sunnoni uku ne ko fiya idan ba hakaba salla bata baciba

labarin da ya wuceSujjada kabli
Labarin na GabaSauro Halittar Allah Mai Ban Alajabi