Idan Mutum Yana Wanka, Sai Ruwan Sabulu Ya Shiga Hancinsa, Azuminsa Yana Nan?

0
474

Amsa: Idan ruwan sabulun wanka ya shiga hancin mai azumi, babu komai, azuminsa yana nan.

Hujja: (Alfatawa 261682).

Domin karanta cikakken bayani akan Idan Mutum Ya Saka Maganin Ciwon Ido, Sai Yaji Maganin Har Maƙogwaro, Yaya Azuminsa? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Halayen Da Ya Kamata Mai Azumi Ya Siffantu Da Su danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceIdan Na Saka Jan Baki A Leɓena, Sai Harshena Ya Taɓa, Har Na Haɗiye, Tare Da Yawun Bakina, Shin Yaya Azumi Na?
Labarin na GabaIdan Mutum Ya Saka Maganin Ciwon Ido, Sai Yaji Maganin Har Maƙogwaro, Yaya Azuminsa?
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.