Zan Iya Amfani Da Kiran Assalatu Wajen Dakatar Da Sahur?

0
235

Amsa: Mutum zai iya yin hakan, amma abin da yafi shi ne, yayi amfani da lokaci, maimaikon kiran assalatu; saboda wasu na saka assalatu a farkon kira, wasu kuma a ƙarshen kira, shima ladanin da lokacin yake amfani.

Hujja: “Bilal ne zai fara kiran sallar farko, ku ci, ku sha, har sai Ibnu Ummul Maktum yayi kiran sallah ta biyu”. Makaho ne baya kira, har sai an ce masa alfijir ya fito.

Marawaici: Ibn Umar, littafi Sahihul Bukhari da Sahihu muslim.

Domin karanta cikakken bayani akan Shin Idan Na Kwanta Barci, Sai Na Wayi Gari Janaba Ta Same Ni, Zan Iya Ɗaukar Azumi, Ko Sai Nayi Wanka? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Abubuwan Da Ba Sa Ɓata Azumi danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceTa Yaya Zan Gane Lokacin Da Zan Dakatar Da Sahur, Idan Zan Ɗauki Azumi?
Labarin na GabaShin Idan Na Kwanta Barci, Sai Na Wayi Gari Janaba Ta Same Ni, Ta Hanyar Mafarki Ko Kwanciyar Aure, Zan Iya Ɗaukar Azumi, Ko Sai Nayi Wanka?
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.