Idan Mai Azumi Yaji Kiran Sallah, Amma Bai Ci Gaba Ba, Sannan Kuma Bai Zare Al’aurarsa Daga Na Iyalinsa Ba Nan Take, Har Sai Bayan Mintina Biyu Ko Uku Fa?

0
163

Amsa: Zai rama wannan azumin guda ɗaya, amma babu kaffara.

Hujja: Nawawi mawurdi.

Domin karanta cikakken bayani akan Mece Ce Ƙiyamul Laili? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Raya Daren Lailatul Ƙadari danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.