fbpx
Gida Likau(tags) Ilimin aure

liƙawa: ilimin aure

Haƙƙin Zaman Gidan Miji

0
Tabbatar mace cikin gidan mijinta, doka ce tabbatacciya daga Allah Maɗaukaki, ga abin da Allah ya ce: "(ku mata) ku tabbata cikin gidajenku, kada...

Cikakken Bayanin Abubuwan Da Sai Da su Aure Yake Zama Karɓaɓɓe

0
(1) Samuwar Amincewar Waɗanda za a Ɗaurawa Aure: A shari'ance, aure ba ya zama zartacce, abin la'akari da shi, sai idan an sami yardar ma'aurata...

Nauye-nauyen Rayuwar Aure

0
A musulunce, rayuwar aure bata kyautatuwa ta zama nagartacciya har sai idan an aiwatar da ita ta salon da Musulunci ya tsara, ta hanyar...

Haƙƙin Wanda Mutuwa Ta Raba Shi Da Abokin Zamansa Daga Cikin...

0
A Musulunce idan mutuwa ta raba tsakanin ma'aurata, to wanda yake raye cikinsu yana da haƙƙi daga cikin abin da wanda ya mutu ya...

Ma’anar Aure

0
Aure wani haɗi ne da ake yin sa tsakanin namiji da matar da ta halatta da aure a gare shi, bayan amincewar su da...

Inganta Rayuwar Ma’aurata Ta Hanyar Karin Magana

0
INGANTA RAYUWAR MA'AURATA TA HANYAR AMFANI DA KARIN MAGANA A cikin wani littafi da na rubuta mai suna,"Kimiyya Da Fasahar Zaman Aure' na yi wani...

Yadda Za Ki Yi Wa Namiji Mai Shiru-shiru

0
Wani Namijin halitta ce shiru-shirunsa. Ba damar canja shi. Ba zai miki hira ba, kuma ba zai saurari hirarki ba. Sai ki yi nazari ki...

Yadda Za Ki Koya wa Mijinki Ko Matarka Wasanni.

0
  Wasannin ma'aurata Iri-iri ne. Suna ƙara danƙon soyayya da samun biyan bukata. Suna sa biyayya har ma da mallaka Rashin su kuwa, na sa ɗaya...

Ladubba Zaman Ma’aurata

0
RAYUWA A KAN MANUFA Rayuwa ba manufa, rayuwa ce marar ɗanɗano. Matuƙar ma’aurata sun haɗu a kan manufa ɗaya, za su rayu ne a kan...

Wannan Shi Ne Miji Nagari

0
Duk wani miji a duniya yana so da neman mace tagari wacce a idonta akwai tausayawa, a wajenta akwai hutu da nutsuwa, a zuciyarta...
×