Shin Idan Mutum Yana Azumin Ramadan Sai Ya Manta Ya Kusanci Matar Shi Da Rana?

0
199

Amsa: Babu ramuwa, kuma babu kaffara, azuminsa yana nan daram.

Hujja: Mazhabu Hambaliyya Mazhabu Shafi’iyua, Ibnu Taimayyah, Shaukani, Sun’ani, littafi: Nailul Audar, Subulus Salam.

Domin karanta cikakken bayani akan Shin Idan Mutum Yana Cikin Kusantar Iyalinsa Alfijir Ya Fito, Yaya Azuminsa? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akanIdan Alfijir Ya Fito, Kuma Da Janaba A Jikina Cikin Ramadan, Yaya Azumina? danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceIdan Mutum Yayi Tafiya, Sai Ya Ajiye Azuminsa, A Lokacin Iyalinsa Tana Al’ada, Sai Bayan Rana Tayi Zawali, Har Azahar Tayi, Sai Al’adar Ta Ɗauke, Tayi Wankan Tsarki, Shin Ya Halatta Suyi Mu’malar Aure Da Rana?
Labarin na GabaShin Idan Mutum Yana Cikin Kusantar Iyalinsa Alfijir Ya Fito, Yaya Azuminsa?
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.