Idan Mutum Ya Ji Kiran Sallah Na Fitowar Alfijir Yaci Gaba Da Kusantar Iyalinsa Da Gangan Fa?

Kiran Sallah

Written by

in

Amsa: Zai rama wannan azumin bayan sallah, sannan kuma zaiyi kaffara.

Hujja: Nawawi, Mawurdi, littafi: Almajmu’u.

Domin karanta cikakken bayani akan Idan Mai Azumi Yaji Kiran Sallah, Amma Bai Ci Gaba Ba, Sannan Kuma Bai Zare Al’aurarsa Daga Na Iyalinsa Ba Nan Take, Har Sai Bayan Mintina Biyu Ko Uku Fa? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Shin Idan Mutum Yana Azumin Ramadan Sai Ya Manta Ya Kusanci Matar Shi Da Rana? danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

Comments

Leave a Reply