Shin Idan Ana Bina Azumin Ramadan Da Nasha Bisa Uzurin Al’ada, Zan Iya Bari Har Sai Sha’aban Yazo Na Rama?

0
172

Amsa: Ƙwarai kuwa, ya halatta macen da tasha azumi bisa wannan uzurin na al’ada, ta bari har sai Sha’aban ta rama, babu laifi idan tayi hakan.

Hujja: Alfatawa 42206, Albayan.

Domin karanta cikakken bayani akan To, Idan Kuma Mijinta Ya Tuna Mata Cikin Rajab, Tace Sai A Sha’aban, Sai Kuma Ta Ɗauki Ciki, Har Wani Ramadan Ɗin Ya Zo Bata Rama Ba Fa? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Idan Mutum Baya Azumi Saboda Uzuri Na Shari’ah, Shin Zai Iya Duk Ibadar Da Mai Azumi Yake Yi Kamar Sadaka, Ƙiyamul Laili, Karatun Alqur’ani, Salati, Istigifari, Da Sauran Ayyukan Lada? danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.