Mece Ce Ƙiyamul Laili?

0
282

Amsa: Ƙiyamul laili ita ce duk sallar da mutum yayi ta bayan sallar isha’i, itace ƙiyamul laili.

Hujja: (Muhammad Abdus sami’i Aminul Fatawa bi Daaril Ifta’i Almisiriya).

Domin karanta cikakken bayani akan Akwai Bambanci Tsakanin Ƙiyamul Laili Ne Da Tarawihi Ko Asham? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Ƙiyamul Laili (Tahajjud) danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceIdan Mai Azumi Yaji Kiran Sallah, Amma Bai Ci Gaba Ba, Sannan Kuma Bai Zare Al’aurarsa Daga Na Iyalinsa Ba Nan Take, Har Sai Bayan Mintina Biyu Ko Uku Fa?
Labarin na GabaAkwai Bambanci Tsakanin Ƙiyamul Laili Ne Da Tarawihi Ko Asham?
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.