Akwai Bambanci Ne Tsakanin Yinin Idi Da Daren Idi?

0
201

Amsa: Ƙwarai kuwa, domin kowace rana sai daren ya shigo kafin yininta ya shigo; in banda ranar Arfa, ita kaɗai ce yininta ke riga darenta zuwa.

Domin karanta cikakken bayani akan Shin Sai Mutum Na Azumi Zai Shiga Ittikaafi? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Menene Ittikaafi? danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceWane Lokaci Ne Ake Shiga, Sannan Wane Lokaci Ake Fita?
Labarin na GabaShin Sai Mutum Na Azumi Zai Shiga Ittikaafi?
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.